Wannan littafi ne mai dauke da darussa guda 30 masu sauki na koyon Harshen Turanci. Idan kuka sayi littafin zaku samu bidiyoyin darussan dake cikin littafin.