Wannan littafin yana koyar da yadda ake yin Sallah irin ta Manzon Allah S.A.W.
Idan kuka sayi littafin zaku samu bidiyoyin darussan dake cikin littafin.